ABUBUWA UKU DA BAZAKASA A WALLET DINKA BA

ABUBUWA UKU DA BAZAKASA A WALLET DINKA BA
Yawancin Mutane suna da halaiyar ɗaukar takardu masu muhimmanci a cikin lalitar  su wato {WALLET}  Wannan abu ne mai matukar matsals wanda zai iya haifar da takaici, musamman ma a yanayin da mutum ya cinci kansa gamasu yankan Aljihu ko yan fizge.


Don haka shafin Mu na RabiuBlog yayi kokarin tsamomuku wasu MUHIMMAN abubuwan da bai kamata kadauka a lalitar ka ba wato {wallet}.

1. KATUNAN SHAIDA {identity card}

Katin zama dan kasa, katin makaranta  ko ma katin wajen aikin ka. Karka sake kasanya shi a cikin lalitarka wato {Wallet}. Idan har kuka rasa waɗannan takardun, kuna iya shiga haɗari akan  bayananku na sirri wanda zai haifar da asusunku na banki. Bugu da kari zaa iya yin amfani dadi wajen yin wani mummunan laifin da zaa iya ganin Wannan katin naka a wajen  ko yin amfani da wasu bayananka don cutar da kai. Duk wannan zai sa ka shiga cikin matsal.

Don haka da zarar irin Wannan matsalar tafaru na bantan daya daga ciki Kayi sauri ka sanarwa yan sanda.

2. TAKARDAR BIYAN KUDI {receipt}

Takardar banki {slip} a cikin lalitar ka wato Wallet ɗinka na iya nuna bayanin asusunku. Masu sana'a da masu amfani da fasaha zasu iya amfani da waɗannan ƙananan rahotannin bayanai a cikin satar kuɗin ku na asusun banki .3. KATIN CIRE KUDI {Debit da Credit card}

Wadannan  katin sanya su a lalitar ka wallet damuwa domin idan lalitar ta fadi ko aka dauke zaa iya amfani da wadannan kati wajen debe kudin dake cIkin asusun bakinka saboda Wannan lambobi na baya nada mutukar muhimmanci masu kutse kanyi amfani da wandannan lambobi wajen diban kudi a asusun bakinka.

To Allah ya tsare ya kuma shiga tsakanin nagari da mugu amin.
Previous Post
Next Post

post written by:

0 Comments: