MTN NA BAYAR DA KYAUTAR KASHI 200 IDAN KASAYI DATA

MTN NA BAYAR DA KYAUTAR KASHI 200 IDAN KASAYI DATA
MTN yana bada kyautar 200% a kowane tsari   na siyan data da kakeyi, Misali idan kasiyi data ta #1000 a mai makon subaka 1.5GB to yanzu zasu baka hr 3GB a N1000.

 Sai dai kuma dole ne ka sami waya wacce take  da 4G don samun kyautar. Don haka idan   ga waɗanda ke da  3G su kuma yazasuyi.

Ina da bayani a gare ku, Na gwada shi kuma yana aiki.  wayoyi na 2 ne da mai 4G da kuma mai 3G don haka  abin da zakayi yi shine sanya SIM na wayar  da take da 3G a cikin waya mai  4G, Sai kadanyi browsing na dan mintoci kaɗan sannan saika cire shi kasanya shi a waya mai 3G dinka shikenan zakasamu garabasar.


Kaga kenan zaka iya samun abokinka wanda yake da waya mai 4G saika saka layin naka cikin idan yayi mintina kamar biyar ko bakwai saika cire.


Don shiga Tsarin saika danna wadannan lambobi shikenan.  * 131 * 4 #
Previous Post
First

post written by:

0 Comments: