Type Here to Get Search Results !

[FACEBOOK] YADDA ZAKA SAMU KUDI DA FACEBOOK
MATAKI NA 1.
KA KIRKIRI SHAFI {PAGE}  A FACEBOOK

Ka kirkiri sabon shafi (Page) a Facebook idan kuma kana dashi to babu buqatar ka kuma bude wani. Saboda dole sai kana da Facebook page abin zai yiwu.


MATAKI NA 2
RUBUTA INGANTACCEN BAYAN {POST}

Kafara rubuta wani muhimmin bayani {POST}  a cikin shafin {page},  wanda zai dauki hankalin jama'a. Idan har kafara yin rubutun da yaja hankalin Jama'a to zakasamu mutane dayawa a shafin naka cikin dan karamin lokaci.MATAKI NA 3
KA KIRKIRI SHAFI A INTERNET {WENSITE}

Ka kirkiri shafi a Internet wato {website} wanda yayi dai-dai da sunan shafin ka {page} na facebook.

Zaka iya bude website na kyauta {free}  a blogger.com ko wordpress.com.


Kayi rubutu mai ma'ana a shafin saikayi posting ko sharing a wannan  Facebook page daka bude a Mataki na 1 don kasamu maziyarta website din Cikin sauki idan da wata hanyar ma zaka iya yi kamar turawa a WhatsApp. Duk abin da zaka rubuta a shafin Internet din wato website katabbatar ba copy Kayi a wani shafin ba.


Zaka iya yin rubutun akai akai don kasamu maziyar shafin naka dayawa.
MATAKI NA 4
TALLAN RUBUTU {sponsored post} 

Nasan cewa mutane zasuyi mamakin mataki na hudu to wannan matakin yafi kowanne sauki idan ka kakaranta a nutse idan baka ganeba Kayi tambaya ta hanyar yin comment zan baka amsa nan take.

1. Da farko Kayi register a shopsomething.com, amma katabbatar shafin ka {Page}  na Facebook yakai a kalla mabiya {Likes} sama da  mutum 1000.

2. Sai ka sanya shafin naka a ShopSomething sannan katabbatar cewa shafin naka ne.

3. Bayan kasa shafin naka a ShopSomething saika sanya kudin da zaa dinga biyanka a kowa ne rubutu {post} da zaa baka talla. Amma kasanya kudin kadan don ayi saurin baka Tallan

MENEN SHOPSOMETHING
ShopSomething shafi {website}  ne daaka kirkira don bada talla a Facebook page.


Misali.
Idan Kayi register a ShopSomething nikuma inda talla na rubutu {post} sai inje ShopSomething sai nazabi shafi sai nabashi wannan Tallan na biyashi kudinsa nan take, shikuma sai yaje yasanaya shi a shafin nasa da kuma website nasa.


Tags