Wannan Hanyar Da Zan Bayar Tabbas Inada Tabbaci Akansu Sannan Banyi Posting Ba Saida Nai Bincike Akansu Sosai, sannan Wajen Yin Register Wannan Shafi Babuqatar Ko sisin kobo
A Takaice Shi Wannan Sabon Shafine Na Samun Kudi A internet
GA YADDA TSARIN SAMUN KUDIN YAKE
Wannan Platform Babu Abinda Suke Buqata Na Kudi Daga Gareka
Suna Biyan Kudine Daga N400 Zuwa 40k Idan Ka Tara, Abinda Suke Buqata Daga Gareka Kawai Shine Ka Kawo Musu Mutane Ta Hanyar Refferal link da zasu baka a yayin rijista
ZAKA SAMU KUDIN NE KAMAR HAKA
Duk Mutum1 Da Yayi Join Ta Link Dinka Zasu Baka #400
Idan Mutane 10 Sukai Join Ta Link Dinka Kanada ₦4000
Idan Kuma Mutum 30 Ne Kanada ₦12,000 Dubu Sha12
Idan Mutane 100 Ne Kanada ₦40,000
Amma kasani Baa haura mutant 100 acikin watan.
Sannan Suna Biyan Abinda Ka Tarane Duk Wata Kamar Yanzu Misali Muna March To Da Zarar April Ya Shiga Da Kwana3 Zakaji Alert Na Kudin Ka
Domin Yin Register Kashiga wannan link din
SHIGA NAN
YADDA ZAKAYI BAYAN YA BUDE
MATAKI NA 1
Bayan nashiga wannan link Dana nan Zai bude maka wani page saika danna kasa zaika ga wani wuri kamar haka
------> Tap Here to Join Joomta <------
MATAKI NA 2
wani Form zai bude kamar haka.
Saika cikeshi sosai
Amma Ka Tabbatar Ka Saka Musu Komai Daidai
Tareda Account Number Ka Da Zasu Turo Maka Kudinka Daka Tara.
Idan Kuma Bakada Shi Ka Saka Ko Wasu Irin Numbobine Guda10 Ka Wuce Wajen Daga Baya Zaka Iya Zuwa Kayi Edit Na Profile Saika Canza Ka Saka Wanda Kakeso A Turoma.kudin.
Ko kuma ka bude account dinnan na diamond yellow account Wanda MTN kebudewa saika danna *710# saikacike komai da sauri zasu baka account number naka nan take.
Sannan Wajen Password
Dole Zaka Sane Tareda Alphabet da Number
Misali -----> misali : kano123
Sai Ka dana Sign Up
MATAKI NA 3
Zai kaika wuri kamar haka
Saika dau layin farko inda akasaka How to refer peoples to joomat saika danna idan ya bude.
MATAKI NA 4
Bayan ya bude zaikaika wuri kamar haka
Saika
Copy Link Dinka wanda yake da blue din rubutu Sai Kaje Groups Facebook or Whatsapp Kayi Share Dinsa Ko Kuma Ka Dinga Yin Refferal Din Da Kanka Ta Link Din Naka
Wannan Shafin Babu Scam a cikinsa domin kalli gaskiyar biyansu a hoton kasa kasa.
Kuna iya yin tambaya.
Kada ku manta wannan link din zaku shiga:
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇