Type Here to Get Search Results !

SAMU KYAUTAR KUDI YAYIN BAINCIKE DA PRESEARCHMENENE PRESEARCH


Preseraach shafi ne ko ince wata manahaja ce da take kamar google search  Wanda zai baka damar yin bincike kamar kanayi a Google  zakyi binciken duk abin da kake so. 


YADDA ZAKA SAMU KUDI TA HANYAR YIN AMFANI DA PRESEARCH.    

Mataki na daya. 

Kaje wannan Shafin saikayi rijist. 

Mataki na biyu
Bayan Kayi rijist zai bude maka guri kamar haka


Idan ya bude maka kana da damar Kayi bincke na duk abin da kake buqata Kayi Searching duk search daya zaka samu 25 pre a kowane search. 


TAYAYA ZANCIRE KUDIN DANA SAMU A PRESEARCH

Dan uwa da zarar coins 💰 daka samu Yakai 1000 kana da damar da zaka cire abinka kai tsaye ta banki ko kuma manahajar nan ta PayPal


Zaka iya karanta:


Abin Lura:

Don kasancewa da manahajar a wayarka saika mai da ita automatic yadda dazarar kabude browser dinka zakayi search to kai tsaye Zara bude. 
Zaka iya yin tambaya akan wannan manahaja ta Presearch a comment ko WhatsApp 08021496464
Tags