Type Here to Get Search Results !

YADDA ZAKA TURA SAKON CALL ME BACK NA LAYIN GLO



LAMBOBIN PLEASE CALL ME BACK NA LAYIN GLO


Mutane da dama rashin katin waya kan sanya su hakura da yin waya komai matsuwar su kasancewar yanzu Call Me Back yanada wahala.  


Don haka wanna shafi yayi bincike kan yadda zakayi call me back cikin sauki da layinka na GLO kanutsu ka karanta bayanin da zanyi a kasa. 


Kusani cewa har y call me back na glo dama daya kawai suke bayarwa. Wajen yin call me back din. 


CALL ME BACK saika Dana *125*Lambar waya# shikenan. 



Abin Lura:
Suma suna bada damar yin guda biyar a kowace rana.  
Tags