YADDA ZAKA BUDE ASUSUN PAYPAL
PayPal shine babban asusun tura kudi na daya fadin duniya, mutane sama da miliyan Dari ke amfani da asusun PayPal a duniya ta inda suke karba da kuma tura kudi Cikin sauki a Intanet.
Shekaru da suka wace PayPal ta yanke shawarar sanya Nigeria 🇳🇬 acikin jerin masu amfani da PayPal, kasancewar da idan zakayi regista saikabi wasu 'yan hanyoyi matukar kana Nigeria.
Idan kana son zama daya daga cikin mambobi na PayPal don fara amfani dashi to sai kayi rigista da su.
Idan kanason bude asusun PayPal da kuma tabbatar dashi don fara aiki saikabi wadannan matakai na kasa dazan lissafa yanzu.
YANDA ZAKA BUDE ASUSUN PAYPAL
Abu na farko shine ka ziyarci shafinsu a www.paypal.com/ng zai bude maka haka.
Saika taba alamar sign up
Dazarar ya bude Kaduba waje country katabbatar kazabi Nigeria saika cike suna, email, da kuma password.
Saika taba next ➡️
Zaikaika inda zaka cike address da yan wasu bayanai. Dakuma wasu akatuna guda biyu saikadan agree and create account.
Zasu tura maka sakon tabbatarwa a email dinka daka sanya awurin yin rigista.
Saikayi confirm shikenan asusun PayPal yasamu.
Karanta:
CIKAKEN BAYANI AKAN ASUSUN PAYPAL
Kana iya yin tambaya ko gyra idan akwai
Katura a WhatsApp don wasu su amfana.