LAMBOBIN PLEASE CALL ME BACK NA LAYIN 9MOBILE
Mutane da dama rashin katin waya kan sanya su hakura da yin waya komai matsuwar su kasancewar yanzu Call Me Back yanada wahala yi.
Don haka wanna shafi yayi bincike kan yadda zakayi call me back cikin sauki da layinka na 9MOBILE kawai kanutsu ka karanta bayanin da zanyi a kasa.
Kusani cewa har yanxu call me back na 9MOBILE yana nan iri daban daban kamar yadda aka sansu da wanda sun hada da:
- Please Call Me Thank You
- Please Call Me I Landed Sefely
- Please Call Me I Am Now Available
- Please Call Back, its An Emergency
Idan kana Bukatar tura Sakon godiya ga wani ko wata to basai kabata lokaci wajen yin Kira ba, wato PLEASE CALL ME THANK YOU sai ku danna:
*266*1*Lambar waya# please call me thank you kenan.
Idan kuma kana so katurawa wani cewa Kasauka Lafiya ya kiraka wato please call me I landed sefely da layin 9mobile saika danna:
*266*2*Lambar waya# shine please call me I landed sefely.
Idan kuma kana so katurawa wani cewa kasamu sarari ya kiraka wato please call me i am now available sai ka danna:
*266*3*Lambar waya# shine please call me I am now available.
Idan kuma kana so katura wa wani cewa ya Kiraka akwai sakon gaggawa wato please call me back its an Emergency sai kadanna:
*226*4*Lambar waya# shine please call me
Abin lura:
Kasan cewa suna bada damar guda biyar ne a baya kawai.
Kuna iya tambaya kuma kutura a WhatsApp don wasu su amfana