Mutane da dama rashin katin waya kan sanya su hakura da yin waya komai matsuwar su kasancewar yanzu Call Me Back yanada wahala musamman na layin AIRTEL.
Don haka wanna shafi yayi bincike kan yadda zakayi call me back cikin sauki da layinka na AIRTEL kawai kanutsu ka karanta bayanin da zanyi a kasa.
AIRTEL PLEASE CALL ME CODE
- Please Call Me Back
- Please Creadit Me
Idan kana so katura Ka Kirani wato please call me sai kadanna:
*140*Lambar waya# shine please call me
Idan kuma kana so katura Ka turomin Kudi sai kadanna:
*140*8*Lambar waya# shine please creadit me.
Abin Lura:
Kasani cewa bazaka wuce guda biyar a ranaba.