Type Here to Get Search Results !

MANHAJAR WHATSAPP YA QIQIRI LAYIN DAKE AMFANI KO BAKA DA NETWORK A YANKINKU KO INDA KAJEManhajar WhatsApp yayi Wani layi mai sun Whatsim wanda zai baka damar yin chatting kyauta harna tsawon shekara guda  Arnta cikakken bayanin a kasa
MENEN WHATSIM

Whatsim wani sim Card   ne da zai ba ka damar yin hira (chat) a whatsapp dinka batare da kayi amfani da network ba,  ma'ana shi ana amfani dashi ne kamar yadda zakayi amfani da MTN,  Glo, Etisalat, Kokuma Airtel.Don haka shi wannan layi na whatsim baya buqatar wani network duk lokacin daka ga dama zakayi amfani dashi ko a inane sai dai ba kowace kasa yakeyi ba amma akwai kasashe daya ciki kuwa harda Nigeria da kuma makontanta. Ana iya amfani da wannan whatsim a kasashe fiye da 150, kuma yana da yarjejeniya tare da kimanin mutane 400 masu aikin waya a duniya.YAUSHE ZAN IYA AMFANI DA WhatSim?

Wato shi dalilin da yasa aka kirkiri WhatSim shine sauda dama matafiya zuwa wasu kasashen ketare  sukanyi asarar kudi dayawa wajen siyan data ko kuma kiran lambobin dake cikin wayoyin su wanda wani hakan kansashi ya bar yin hira (chat)  kamar yadda yasaba a kasarsa saboda tsadar data.Wannan dalilin ne yasa whatsapp ya fito da laying WhatSim don saukakawa wadanda suka tsinci kansu a wannan yanayin kai baka matafiya kadai ba harkai da kake gida zaima amfani fiye da yadda kake siyan data a layukanku.
TA YAYA WhatSim YAKE AIKI?


WhatSim yana aiki ta hanya mai sauki,. Kawai abin da zakayi da zarar ka mallaki WhatSim shi ne kasanya shi a wayarka da kake amfani da ita donyin chat ,  da zarar kasaka zai fara aiki nan take. Kaidai katabbatar a yayin siyan whatsim kasiya da sunan kasar da zaka fara amfani dashi, daga baya duk kasar daka shiga zai gaya maka kacanza sunan kasa don ci gaba da aiki.TAYAYA ZAN MALLAKI WHATSIM

A yanxu haka dai whatsim bai iso Nigeria ba amma ana iya siyansa Online kuma zasu kawo maka shi kai tsaye  kuma ana sai da wannan layi ne yuro biyar €5 a shekara daya.