Type Here to Get Search Results !

YADDA ZAKA SAMU KYAUTAR DATA HAR KASHI UKU A LAYINKA NA AIRTEL

Abu mafi sauki kawai kasiyi sabon layin airtel nikuma kasamu wanda bai kai wata uku ba  da siya.

Saikabi wadannan hanyoyi na kasa. 1. Katura sakon GET zuwa 141. 2. Sai kuma tura MIFI Zuwa 141. Amma wannan ana turawa ne duk lokacin da zaka sai data din ma'ana sai fara turawa sai kasayi data din da kake so. 3. Zasu turo maka wani sako kawai ka Kawar da Sakon,  saikaje ka sai Data d. 4. Lokacin siyan data din kadau bayanin farko wato na 1, Airtel free surf.
Shikenan duk Data din da zaka Aiya zasu ninkata har sau uku. Akfta